Fatima Yusuf-Olukoju (an haifeta a ranar 2 ga watan Mayu,shekarata alif dubu daya da dari tara da saba'in da daya (1971)),a Owo, Ondo 'yar wasan Najeriya ce da ta yi ritaya, wacce ta yi gasa ta musamman a tseren mita 400 a lokacinta.[1] Ta lashe tseren mita 400 a wasannin Afirka na shekarar alif 1991 kuma ta kasance ta biyu a tseren mita 200. Ta auri Adewale Olukoju.

Fatima Yusuf
Rayuwa
Haihuwa Owo, 2 Mayu 1971 (53 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Azusa Pacific University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango
Athletics
Sport disciplines 200 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 58 kg
Tsayi 170 cm

Daga baya ta fafata a tseren mita 200 a Gasar Cin Kofin Duniya a kasar Spain inda ta gudu 22.28. Ita ce kuma mace ta farko daga Afirka da ta yi tsere a kasa da dakika 50 a cikin mita 400. Ta yi tsere 49.43 a Gasar Cin Kofin Afalif ta shekarar alif dubu daya da dari tara da casa'in da biyar (1995).

Manazarta

gyara sashe
  1. "Yusuf Alli, Ogunkoya, Fatima Yusuf, others warm up for AFN elections". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News. 18 May 2021. Retrieved 4 January 2023.

Hanyoyin waje

gyara sashe
  • Fatima Yusuf
  • Olimpics bayanai
  • Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Fatima Yusuf". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2020-04-18. Retrieved 2021-09-12.