Bola Agbaje
Bola Agbaje Marubuciyar wasan kwaikwayo ce yar asalin Najeriya.[1]
Bola Agbaje | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1981 (42/43 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | marubucin wasannin kwaykwayo da marubuci |
Kyaututtuka |
Aiki
gyara sasheWasan kwaikwayo na farko na Agbaje Ya Wuce sosai! an shirya shi ne a gidan wasan kwaikwayo na Royal Court Theater da ke Landan, in da ya ci lambar yabo ta Laurence Olivier ta shekarar alif dubu biyu da takwas 2008 don Gwarzon Maɗaukaki a cikin gidan wasan kwaikwayon haɗin gwiwa. Daga baya an sake farfado da shi don takaitaccen tsere a gidan wasan kwaikwayo na Albany da daular Hackney. Agjabe ta kuma rubuta wasan kwaikwayon The Burial. A shekara ta alif dubu biyu da goma sha takwas 2018, an zabi Agbaje a matsayin Fellowan kungiyar Royal Society of Literature (RSL), ɗayan arba'in 40 daga ƙasa da shekaru arba'in 40 da aka zaba a cikin shirin RSL wanda aka tsara "don magance son zuciya na tarihi".
Manazarta
gyara sashe- ↑ "The Write Stuff: Stenham & Other Courtiers", What's On Stage, 28 April 2008.