Saima Muhammad

Saima Muhammad
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Jarumi

Tarihi gyara sashe

An san jarumar saboda irin rawar da ta taka a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood. Haka-zalika an kuma daina jin duriyarta na wasu shekaru, daga baya kuma ta kara lekowa Masana'antar. Jarumar ta ce, ta kuma dau hutu ne don ganin an samu sauye-sauye a yanayin fina-finan masana'antar.

Aiki gyara sashe

Film ɗin Zuri'a yana daya daga cikin fina finai wa'inda ta taka rawar gani sosai a film din da ta fito a matsayin mai suna Saima, tana daga cikin matan da suke da kuma matukar mahimmanci a masana'antar shirya fina finai ta kannywood[1] [2]

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-04-08. Retrieved 2021-03-12.
  2. https://m.imdb.com/name/nm4043067/bio