Basirat Nahibi
Basirat Nahibi ko Basirat Nahibi-Niasse ‘yar siyasan Najeriya ce,‘ yar kasuwa kuma mace ta farko da take neman takarar gwamna a Najeriya.
Basirat Nahibi | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da entrepreneur (en) |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Ita ce ta kafa kungiyar Cigaban Mata don Tattalin Arziki da Shugabanci a Afirka (WAELE) kuma memba ce ta kafa All Progressive Congress