Hafsat Mohammed Baba

Kwamishiniyar harkokin mata da cigaban al'umma ta Najeriya

Hafsat Mohammed Baba (An haifeta ranar 17 ga watan Mayu, 1957) ta kasance kwamishiniyar mata da cigaban al'umma na gwamnatin Jihar Kaduna daga Watan Aprilu shekara ta dubu biyu da goma sha biyar zuwa shekarata dubu biyu da goma sha tara (2015-2019).[1][2]

Hafsat Mohammed Baba
Rayuwa
Haihuwa Hadejia, 17 ga Yuli, 1957 (66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a official (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Manazarta gyara sashe