Saudatu Bungudu

yar siyasar Najeriya

Saudatu Usman Bungudu (an haifeta ranar 15 ga watan Janairu, 1942) a Bungudu, Nijeriya. An nada ta Ministan Harkokin Mata da Ci gaban Tattalin Arzikin Najeriya a watan Yulin shekara ta 2007. An sauke ta daga mukaminta a ranar 29 ga watan Oktoba shekara ta 2008 a cikin garambawul a majalisar ministoci.

Saudatu Bungudu
Minister of Women Affairs and Social Development (en) Fassara

26 ga Yuli, 2007 - 29 Oktoba 2008
Maryam Ciroma - Salamatu Hussaini Suleiman
Rayuwa
Haihuwa Bungudu, 15 ga Janairu, 1942 (82 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ta kammala karatun ta ne a jami’ar Uthman dan Fodiyo kafin ta fara zama kwamishina a harkokin mata da yara a jihar ta Zamfara sannan daga baya ta zama ministar tarayya.

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe