Ekaette Unoma Akpabio
Misis Ekaette Akpabio (an haifeta ranar 9 ga watan Yunin,shekarar 1971) zuwa ga marigayi Godwin da Beatrice Nkemdilim Ejike dukkansu daga Ozom Aguobu-¬Owa, karamar hukumar Ezeagu ta jihar Enugu amma ta zama 'yar Akwa Ibom ta hanyar auren tsohon Gwamna Godswill Akpabio kuma ta yi tasiri sosai. akan Jihar.
Ekaette Unoma Akpabio | |
---|---|
Rayuwa | |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Godswill Obot Akpabio |
Sana'a |
Tarihi da Karatu
gyara sasheTa halarci makarantar firamare ta Zik Avenue, a garin Enugu kafin ta ci gaba da zuwa makarantar sakandaren 'yan mata ta garin, Enugu domin yin jarabawar kammala karatun sakandaren Afirka ta Yamma, Ekaette Unoma Akpabio ta samu Degree a fannin ilimin lissafi daga Jami'ar Jihar Abia, Uturu, Jihar Abia. Ita cikakkiyar Katolika ce kuma mai sadaukarwa sosai wacce ke sadaukar da kai ga ayyukan agaji da ayyukan alheri.
Manazarta
gyara sashehttp://akwaibomcelebrates.com/team/her-excellency-ekaette-unoma-akpabio/ Archived 2021-01-16 at the Wayback Machine