Hajara Usman

Hajara Usman an san ta da fitowa a matsayin uwa a fina-finan Hausa, Hajara Usman tayi shekara talatin dawani Abu tana fitowa acikin Fina finan Hausa, tun lokacin ana nunawa agidan talabijin

Hajara Usman Fitacciyar jarumar finafinan Hausa ce, Hajara Usman an san ta da fitowa a matsayin uwa a fina-finan Hausa, Hajara Usman tayi shekara talatin dawani Abu tana fitowa acikin Fina finan Hausa, tun lokacin ana nunawa agidan talabijin.

Hajara Usman
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm4177691

Tsautsayi

gyara sashe

Tayi hatsarin mota a shekara ta 2011 inda ta samu raunuka. da Hadarin da ya faru a akan hanyar ta’ ta zuwa Jos da kuma Kano akan hanyarta ta komawa Kano. A yanzun dai hajara Usman na cigaba da film kamar yadda takeyi a baya[1]

Fina-finai

gyara sashe

A wata hira da Hajara usman tace ta kwashe shekara 36 a harkar fim[2]Ga wasu daga cikin fina-finan nata;[3]

Film Shekara
Zuwa da kai ND
Zatona ND
Tsintuwa ND
Yammaci ND
Sa`ah ND
Rigar mutunci ND
Inda rai ND
Hannatu ND
Gida da waje ND
Gida da waje ND
Alhini ND
Waraka 2004
Zaman Gida 2010
Dan Sarki 2010
Muradi 2011
Rabin jiki 2011
Ukuba 2012
Abu naka 2012
Matar Jami`a 2013
Mai Jego 2013
Kanin Miji 2014
Duniyar nan 2014
Ba`asi 2015
`Yar tasha 2015
Daga Allah ne 2015
`Yar mulki 2016
Kalan Dangi
Nawwal
Larura (Series) 2017
Alaqa (Hausa series)

Manazarta

gyara sashe
  1. http://hausafilms.tv/actress/hajara_usman
  2. https://www.hausaloaded.com/2021/09/na-kwashe-shekarata-36-a-harkar-fim-cewar-jaruma-hajara-usman.html[permanent dead link]
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-11-29. Retrieved 2022-07-18.