Fatima Babakura
Fatima Babakura yarinya ce ‘yar shekara 21 a shekarar karshe a jami’ar McMaster Ta kasan ce ita ce ta kirkiro daraktan Timabee, kayan kwalliyar kayan, kwalliya wanda ta kirkira saboda sha’awar zane zane. A tsakanin shekaru 3 da fara kasuwanci, Timabee ta sami lambar yabo mafi kyau na kyautar shekara.
Fatima Babakura | |
---|---|
Rayuwa | |
Karatu | |
Makaranta | McMaster University (en) |
Sana'a |
Fatima Babakura | |
---|---|
Rayuwa | |
Karatu | |
Makaranta | McMaster University (en) |
Sana'a |
Farkon rayuwa da karatu
gyara sasheBayan fage da Lambar yabo
gyara sasheFatima kuma an saka ta cikin mata 22 da ke sake fasalta abubuwan more rayuwa a Afirka ta hanyar kungiyar Lionesses of Africa, sannan kuma ta samu lambar yabo ta WEF “Mace mai ban mamaki” a shekarar 2017. [2]
Sha'awarta ga mata da 'yan mata ya ba ta kwarin gwiwar ci gaba da bunkasa Timabee, tare da fara wasu kasuwancin da za su samar da guraben ayyuka, musamman a Afirka. Ita ce kuma wacce ta kirkiro Boutique ta Sa hannu a Kanada, shagunan sayar da kayayyaki iri daban-daban da nufin nuna ayyukan masu zane-zanen Afirka ga duniya. Fatima tana jin daɗin girki, tafiye tafiye da kuma raba labarin nasararta.
Manazarta
gyara sashe