Sadiya Gyale
Sadiya dai tsohuwar jaruma ce da ta dade tana taka rawa a masana'antar shirya fina-finai na Hausa, kuma ta yi fina-finai da dama da wasu daga cikin manyan jaruman na Kannywood
Sadiya muhammad wadda aka fi sani da Sadiya Gyale (An haife ta ne a ranar 19 ga watan Satumba[yaushe?]). Sadiya dai tsohuwar jaruma ce da ta dade tana taka rawa a masana'antar shirya fina-finai na Hausa, kuma ta yi fina-finai da dama da wasu daga cikin manyan jaruman na Kannywood.
Sadiya Gyale | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm14499947 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Farkon rayuwa
gyara sasheFina-finai
gyara sashe↓ Film | Year |
---|---|
'Yar Film | 2006 |
Albashi (The Salary) | 2002 |
Armala | 2011 |
Bakar Ashana (Burned out Match) | ND |
Balaraba | 2010 |
Dan Yola | ND |
Duniyar Mu | ND |
Gadan Ga | ND |
Gidan Iko | ND |
Gudun Kaddara | ND |
Gwamnati | 2003 |
Gwanaye | 2003 |
Jamhuriya | 2005 |
Jaraba | 2011 |
Kauna | ND |
Kishiya Ko Yar Uwa | 2011 |
Kishiya Ko Yar Uwa 2 | 2011 |
Makuwa (The Uncertainty) | ND |
Rintsin Kauna | ND |
Surkulle (Mind Games) | 2012 |
Taurari | 2005 |
Tutar Daso | ND |
Ummi | ND |
Iyali
gyara sasheTa auri Alhaji Barista (Abubakar Muhammad) amma yanzu sun rabu
Manazarata
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-10-24. Retrieved 2022-07-26.