Fati Abubakar

Mai daukar hoto na Najeriya

Fati Abubakar ta kasance yar Najeriya ce ta kuma kasan ce mai daukar hoto kuma tana ɗaukar hoto ne domin ajiyesu don tarihi.

Fati Abubakar
Rayuwa
Haihuwa Maiduguri
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Sana'a
Sana'a mai daukar hoto, nurse (en) Fassara, humanitarian (en) Fassara da photojournalist (en) Fassara

Rayuwa da aiki

gyara sashe

An haifi Fatima Abubakar ne a jihar Borno dake gabas maso arewacin Nigeria da kuruciyar ta da girman ta duka tayi sune a garin Maiduguri, dake jihar Borno a Najeriya.[1]

An wallafa ayukkan ta a jaridar The New York Times da ake wallafawa a amurka, CNN Afirka, BBC da Muryar Amurka .[2]

Ta kuma kasance mai aikin tattara bayanai game da halin da Borno, ta tsinci kanta a ciki musamman ma na rikicin Boko Haram . Tana da aikin da ake kira Bits of Borno.[3][4][5]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://africasacountry.com/author/fati-abubakar
  2. https://www.worldcat.org/issn/0029-6570
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-11-11. Retrieved 2020-11-14.
  4. https://www.huckmag.com/art-and-culture/photography-2/shooting-the-frontline-when-youre-not-a-middle-class-man/
  5. "Women in war zones: Shooting the frontline when you're not a middle class man". Huck Magazine. 19 October 2018. Retrieved 20 April 2019.