Rabi Saulawa
Rabi Saulawa An zabi Rabi Musa Saulawa a matsayin shugabar kungiyar kwallon kafa ta Arewa Arewa, inda ta doke abokiyar karawarta, Aishatu Ismail.
Rabi Saulawa | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Katsina, |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Jahar Kaduna |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello |
Harsuna |
Turanci Hausa |
Sana'a | |
Sana'a | gwagwarmaya |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Bayan fage
gyara sasheAn kafa kungiyar a shekara ta 1963, ta tallafawa tare da yin gwagwarmaya wajan tabbatar da matan Arewa a fannonin ilimi, kiwon lafiyar mata, kula da jin dadin jama’a, da sauransu.
A wani zaben fidda gwani da aka shirya a Hotel 17, Kaduna ranar Lahadi, Ms Saulawa ta samu kuri’u 80 inda ta doke Ms Ismail, tsohuwar ministar harkokin mata da ci gaban matasa, wacce ta samu kuri’u 79.