Fatima Abubakar (An haifeta a shekara ta alif dari tara da casa'in da hudu 1994) wacce aka fi sani da Fati Shu'uma, ta kasance mai nishadantarwa a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood. Ta fito fili ne bayan da ta fito a wani fim a shekarar 2014 mai suna "Shu'uma" a matsayin (Muguwar Mata)" inda ta samu kyakkyawan aiki.

Fati Shu'uma
Rayuwa
Cikakken suna Fatima Abubakar
Haihuwa 1994 (30/31 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a jarumi

Sana'ar fim

gyara sashe

Fati Abubakar galibi tana fitowa a matsayin muguwar mace a fina-finan ta.

Fati Shu'uma dai ta kasance cikin fitattun jarumai a masana'antar shirya fina-finai Na kannywood.

Fina-finai

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe

.