Semira Adamu An haife ta a alif dari Tara da saba'in da takwas (1978–ta mutu a alif dari tara da casa'in da takwas 1998), ‘yar shekara 20 mai neman mafaka daga Najeriya wacce‘ yan sanda Beljium biyu suka shake ta har lahira [1] wadanda suka yi kokarin kwantar mata da hankali yayin kokarinsu na korar. Ta fara gudu ne daga Najeriya saboda auren dole.[2]

Semira Adamu
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kaduna, 17 ga Yuni, 1978
ƙasa Najeriya
Mutuwa Brussels metropolitan area (en) Fassara da Cliniques universitaires Saint-Luc (en) Fassara, 22 Satumba 1998
Yanayin mutuwa unnatural death (en) Fassara (choking (en) Fassara
police brutality (en) Fassara
asphyxia (en) Fassara)
Sana'a
Sana'a gwagwarmaya
Hoton samira adamu

A ranar 12 ga watan disamba na shekara ta 2003, 'yan sanda huɗu suka ɗauki alhakin wannan lamarin a shari'ar da ta biyo baya. An umarci kasar ta Beljium da ta biya diyya ga dangin ta .[3][4]

Mutuwar Adamu ta haifar da babbar muhawara a Belgium kuma ta kai ga rahoton Etienne Vermeersch game da al'adar korar. A watan Satumba na shekara ta alif dari tara da casa'in da takwas 1998 Louis Tobback, Ministan Cikin Gida na Beljium, ya yi murabus bayan guguwar zanga-zangar jama'a game da mutuwar Adamu.[5]

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Belgium: Semira Adamu's case an opportunity to further review expulsion procedures". www.amnesty.org.uk.
  2. "Belgian police tried over asylum death". September 10, 2003 – via news.bbc.co.uk.
  3. "Statewatch News online: Five police officers on trial over the death of Semira Adamu in 1998". www.statewatch.org.
  4. Four police officers convicted Archived 2011-09-27 at the Wayback Machine
  5. Butler, Katherine (26 September 1998). "Refugee death minister quits". Independent. Retrieved 10 August 2019.