Mercy Akpanchang Nku Esimoneze (an haife ta a ranar 17 ga watan Yuli a shekarar 1976 a Boki [1] ) 'yar wasan tseren Najeriya ce mai ritaya wacce ta kware a tseren mita 100.

Mercy Nku
Rayuwa
Haihuwa 17 ga Yuli, 1976 (48 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 67 kg
Tsayi 170 cm
Mercy Nku (2000)

Nasarorin da ta samu

gyara sashe
Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing   Nijeriya
1994 World Junior Championships Lisbon, Portugal 12th (sf) 100m 11.77 (wind: +0.8 m/s)
35th (h) 200m 24.97 (wind: +1.0 m/s)
14th (h) 4 × 400 m relay 3:49.16
1999 World Championships Seville, Spain 8th 100 m 11.16
All-Africa Games Johannesburg, South Africa 1st 100 m 11.03 PB CR
2000 Olympic Games Sydney, Australia 7th 4 × 100 m relay 44.05
2001 World Indoor Championships Lisbon, Portugal 5th 60 m 7.15
World Championships Edmonton, Canada 6th 100 m 11.17
2004 Olympic Games Athens, Greece 7th 4 × 100 m relay 43.42
African Championships Brazzaville, Congo 2nd 100 m 11.36
2005 World Championships Helsinki, Finland 7th 4 × 100 m relay 43.25

Mafi kyawun nasararta

gyara sashe
  • 100 mita - 11.03 s (1999)
  •  
    Mercy Nku
    200 mita - 22.53 s (1999)

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Mercy Nku at World Athletics