Safiya musa Ta kasance fittaciyar jaruma ce a masana`antar Kannywood

Aikin fim gyara sashe

Safiya Musa, ta kasance fittaciyyar tsohuwar jaruma a masana’antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood.

Safiya musa dai tauraruwar ta dade tana haskawa a masana'antar shirya fina finan hausa da tayi tasirin da ba za'a taba mantawa da ita ba. [1]

Aure gyara sashe

Tayi aure kuma ta na da ya'ya

Manazarta gyara sashe