Olaoluwa Abagun

Lauyan Najeriya

Olaoluwa Abagun an haife tane a jihar legas, ta kasan ce lauya ce yar Nijeriya.

Olaoluwa Abagun
Rayuwa
Haihuwa 24 ga Augusta, 1992 (31 shekaru)
Mazauni Lagos
Karatu
Makaranta Jami'ar Obafemi Awolowo
Sana'a
Sana'a Lauya

Farkon rayuwa gyara sashe

kuma tayi makarantar sekandari dinta ne a queens college dake legas. sanan A 2008. Daganan ta tafi jamiar obafemi awalowo university. Inda tai digirinta na farko a fannin sharia. Inda yanzu take digirinta na biyu a gender and development studies.a jamiar Sussex. Ita dindai kirista ce.[1]

Dangi da iyali gyara sashe

Abagun ta tashi da iyayenta inda ubanta musulmi ne uwarta kuma kirista ce. Ita kadaice mace a cikin yan uwanta Su hudu.

Ta hadu da gonma babatunde raji fashola[2] a lokacin tana shekara 15, inda ya bata kyautar computa inda tace wannan kyauta ya kara mata kaimi.[3]


Manazarta gyara sashe

  1. https://www.wise-qatar.org/learners-voice-olaoluwa-abagun
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-11-08. Retrieved 2020-11-05.
  3. https://www.wise-qatar.org/learners-voice-olaoluwa-abagun