Bola Odeleke (an haife ta a shekara ta 1950) fasto ce, mai wa’azin bishara, mai kafa da kuma babban mai kula da majami’ar Power Pentecostal.

Bola Odeleke
Rayuwa
Haihuwa Jahar Oyo, 1950 (74/75 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a missionary (en) Fassara

Farkon rayuwa

gyara sashe

Ta fito ne daga garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo, kudu maso yammacin Najeriya. Ta yi karatun firamare da sakandare a Ilesa, garin mahaifiyarsu. Ta zama Krista a shekarar 1970 amma ta fara wa’azin ta ne a watan Nuwamba 1974 sannan a watan Agusta 2014, ta yi bikin cika shekaru 40 a cikin hidimarta. Ta zama bishop a ranar 28 ga Mayu, 1995 kuma ita ce mace ta farko daga Afirka da ta zama bishop

Manazarta

gyara sashe