(An haife Hairat a 10 ga watan octoba shekarar 1941), Ita yar sanannan dan kasuwane mai siyan kwakwa. Ta tafi zuwa kasar Burtaniya lokacin tana shekara 12 domin yin makarantar sekandare dinta. Kafin tayi karatun lauya a Lincoln's Inn.[1]

Hairat Balogun
Babban Alkalin Jihar Lagos

Rayuwa
Haihuwa 1941 (82/83 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Lauya

An kirata English bar tanada shekara 21 a 5 ga watan febrary shekarar 1963. Haka zalika an kirata a Nigerian bar a [2]13 ga watan juli 1963. An zabeta a matsayin babban sekataren Nigerian bar association kuma ta riki ofishin har zuwa shekarar 1983.[3]

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.researchgate.net/publication/286457836_BREAKING_THE_YOKE_OF_PATRIARCHY_NIGERIAN_WOMEN_IN_THE_VARIOUS_PROFESSIONS_POLITICS_AND_GOVERNANCE_1914-2014
  2. https://guardian.ng/features/nigerian-law-school-has-outlived-its-usefulness-2/
  3. https://thenationonlineng.net/nigerias-oldest-woman-judge-others-honoured/