Guma (Nijeriya)

(an turo daga Guma, Nigeria)

Guma daya ce daga cikin kananan hukumomin jihar Benue dake a shiyar tsakiyar Nijeriya.

Globe icon.svgGuma

Wuri
 7°48′N 8°54′E / 7.8°N 8.9°E / 7.8; 8.9
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaBenue
Yawan mutane
Faɗi 192,599
Bayanan tarihi
Ƙirƙira Mayu 1989
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 970
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.