Makurdi

Birnin ne a arewacin Najeriya

Makurdi birni ne, da ke a jihar Benue, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Benue. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2007, akwai jimilar mutane 500,797 (dubu dari biyar da dari bakwai da tisa'in da bakwai).

Makurdi


Wuri
Map
 7°43′50″N 8°32′10″E / 7.7306°N 8.5361°E / 7.7306; 8.5361
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Benue
Ƙananan hukumumin a NijeriyaMakurdi (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 170,925 (2012)
• Yawan mutane 208.45 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 820 km²
Altitude (en) Fassara 104 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1927
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Makurdi local government (en) Fassara
Gangar majalisa Makurdi legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 970001 to 972281
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 44
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe