Mangoro mango (Mangifera indica) Ɗan'ice ne mai zaƙi, wadan ake samunsu daga maban-bantan bishiyoyi da ake kira da genus Manifestation of, yawanci ana shuka su ne saboda ya'yansu. Kuma mangoro yanada amfani ajikin mutum sosai.

Mangoro
drupe (en) Fassara, 'ya'yan itace da tropical fruit (en) Fassara
Tarihi
Mai tsarawa Mangifera indica (en) Fassara da bishiya
an yanka don sha
fulawar icen mangoro kenam Mai ban sha awa
mango
mango
iccen mango
mango
mango
mango
mangos
mango on tree
Bishiyar mangwaro mai ƴa'ƴa
yara mash tailan mangoro
mango
mango
mango

Kuma mangoro yana daga cikin kayan lambu ko kuma na marmari[1], haka kuma ganyen mangoro yana magunguna sosai da sassaƙen shi, dama saiwarsa. Ganyen mangoro na taimakawa wajen yin sirace domin kawarda da cutar taifot a jikin dan adam. [2]

mango
Danyen mango

Manazarta

gyara sashe
  1. Kayan marmarihttps://www-bbc-com.cdn.ampproject.org/v/s/www.bbc.com/hausa/39078992.amp?amp_gsa=1&amp_js_v=a9&usqp=mq331AQIUAKwASCAAgM%3D#amp_tf=From%20%251%24s&aoh=17216686829160&referrer=https%3A%2F%2Fwww.google.com&ampshare=https%3A%2F%2Fwww.bbc.com%2Fhausa%2F39078992
  2. Usman, Jamil (24 December 2019). "Hanyoyi guda 10 na yadda ake amfani da ganyen mangwaro wajen magani". legit hausa. Retrieved 2 July 2021.