Barkono
Barkono yana cikin kayan lambu.
![]() | |
---|---|
group (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Kayan miya |
Suna saboda |
Shimla (en) ![]() |
Natural product of taxon (en) ![]() |
barkono da Capsicum annuum var. annuum sweet cultivar group (en) ![]() |
Asalin kalmarGyara
Barkono kalmace wadda ake amfani da ita domin Sarrafa harshe da kuma iya amfani dashi kan ita kalmar ta rabu gidaje da dama. Kamarsu:
- Suna da
- siffatau
Sashen sunaGyara
Barkono sunane wanda ake amfani dashi ga wani kalar tsiro na kayan gona da lambu yanada kyawon fitowa musamman a kan kyakkyawar kasa irinsu Jigawa da kuma jangargari.
Ana noma shi mafiyawanci don samun kudi kasancewarsa mai amfani wurin dadin dandanon abinci yana da tururi da zafi idan ka ci shi da yawa a abinci ko kuma ba hadin sirki amma yana da dadin dandano da gyara abincin alfarma.
SiffatauGyara
Ana amfani da barkono a cikin misalai dake iya zuwa a cikin jimla domin siffanta wani abu mai ban al'ajabi da kuma rashin tabbas na dabi'u domin a nuna zarra ko kuma kwazo misali.
- Yanada zafi kamar barkono
Shi kamar barkono yake a ido
- Banbanci tsakanin wuta da 'barkono kana kuma yana zuwa a cikin sigar karin magana misali
- Barkono a shaka da dadi amma a jika da kukan tausai