Ogbadibo daya ce daga cikin kananan hukumomin dakejihar Benue Nijeriya. Ogbadibo  ƙaramar hukuma ce ta jihar Benue, arewa ta tsakiya, Najeriya. Tana da gundumomi uku wato: Orokam, Owukpa, da Otukpa. Hedikwatar Karamar Hukumar tana cikin Garin Otukpa.

Ogbadibo

Wuri
Map
 7°06′N 7°42′E / 7.1°N 7.7°E / 7.1; 7.7
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Benue
offishin tuta Sako na Ogbadibo

Tana da faɗin ƙasa da yakai girman 598 km2 da yawan jama'a da suka kai kimanin 128,707 a ƙidayar shekarar 2006.

Manyan yan Najeriya daga Ogbadibo

gyara sashe

Tsohon Ministan Noma da Raya Karkara Manomi Marubuci Dan siyasa Audu Ogbeh Audu Ogbeh

Cif Steven Lawani Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Benue Dan siyasa Masana'antar Steven Lawani

Manjo Janar Chris Abutu Garuba Soja Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi kuma Babban Jami'in Sa ido na Sojoji na Majalisar Dinkin Duniya Angola II Chris Abutu Garuba

Tsohon Ministan Ilimi kuma marubuci Jerry Agada[1] 

Dr Paul Enenche, Babban Fasto na Cibiyar Bishara ta Duniya ta Dunamis.

Lambar gidan waya ta yankin ita ce 973.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. name=https://punchng.com/ex-minister-agada-dies-in-benue-isolation-centre/
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.