Akawe Torkula Polytechnic
Akawe Torkula Polytechnic (ATP) Polytechnic ce a Makurdi, Jihar Benue, Arewa ta Tsakiya Najeriya. Ta samo asali ne a lokacin da Majalisar Zartarwa ta Jihar Benue ta mayar da Kwalejin Koyon Kimiyya da Fasaha ta Akawe Torkula zuwa Polytechnic a watan Janairun 2020. [1] [2] [3] [4] [5] [6]
Akawe Torkula Polytechnic | ||||
---|---|---|---|---|
educational institution (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Benue | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Makurdi (en) | |||
Birni | Makurdi |
Ɗaukar Ma'aikata
gyara sasheA watan Yunin shekarar 2021, gwamnatin jihar Binuwai ta ɗauki ma’aikatan koyarwa da waɗanda ba na koyarwa ba a cibiyar. [7]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Benue govt converts institutions to Polytechnic". Tribune Online (in Turanci). 2020-01-20. Retrieved 2021-06-15.
- ↑ "Ortom signs bills for conversion of two colleges to polytechnics". Businessday NG (in Turanci). 2020-06-16. Retrieved 2021-06-15.
- ↑ "Benue recruits 2,000 staff for five tertiary institutions". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-06-04. Retrieved 2021-06-15.
- ↑ "Dailytrust News, Sports and Business, Politics | Dailytrust". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2021-06-15.
- ↑ "Ortom signs three bills into law". Punch Newspapers (in Turanci). 2020-06-10. Retrieved 2021-06-15.
- ↑ Maitala, Kamang. "Benue State Govt upgrades 2 Colleges to Polytechnics | AIT LIVE" (in Turanci). Retrieved 2021-06-15.
- ↑ "Benue recruits 2,000 staff for five tertiary institutions". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-06-04. Retrieved 2021-10-29.