Samuel Ioraer Ortom Dan Nijeriya ne, Mai taimako, Dan kasuwa, kuma Dan siyasa. Yataba zama ministan harkokin kasuwanci da saka jari a Nijeriya lokacin mulkin Goodluck Jonathan. An zabi Ortom gwamnan Jihar Benue a karkashin jamiyar All Progressives Congress a 2015.

Simpleicons Interface user-outline.svg Samuel Ortom
Governor of Benue State (en) Fassara

29 Mayu 2015 -
Gabriel Suswam (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Samuel Ioraer Ortom
Haihuwa Benue, 23 ga Afirilu, 1961 (60 shekaru)
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Tiv
Harshen uwa Harshen Tiv
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Harshen Tiv
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da ɗan kasuwa
Kyaututtuka
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa People's Democratic Party (en) Fassara

ManazartaGyara

Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.