Kogin Benue ko Benuwe ko Binuwai, ya na da tsawon kilomita 1,400. Mafarinta daga tsaunin Adamawa, a kasar Kamaru zuwa kogin Nijar a birnin Lokoja. Kananan rafufukanta su ne kogunan Faro, Gongola da kuma Mayo Kebbi. Ta bi cikin biranen Garwa (Kamaru), Yola (Nijeriya) da kuma Makurdi.

Benue
General information
Tsawo 1,370 km
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 7°47′00″N 6°46′00″E / 7.78333°N 6.76667°E / 7.78333; 6.76667
Kasa Kameru da Najeriya
Territory Jihar Kogi
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara 441,000 km²
Ruwan ruwa Niger Basin (en) Fassara
Tabkuna Lagdo Reservoir (en) Fassara
River source (en) Fassara Adamawa Plateau (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Nijar
Kogin Benue kusa da Yola.
Masinci a kogin Binuwai
Gadar kogin biniwai wadda ta hada da garin Makurdi
Kogin binuwai a Makurdi