David Mark
Dan siyasa (Senita, tsowon soja) daga Benue South
David Alechenu Bonaventure Mark ko kawai An fi saninsa da David Mark, GCON (An kuma haife shi a watan Afrilun shekara ta alif ɗari tara da arba'in da takwas 1948A.C) a Ƙaramar Hukumar Otukpo, Jihar Benue, Najeriya) tsohon sojan Najeriya ne mai ritaya, kuma Ɗan siyasa ne. Ya zama Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya daga shekarar, 2007 zuwa shekarar, 2015, kuma sanata ne daga Jihar Benue.[1] Ya kasance Ɗan jam'iyar People's Democratic Party (PDP) ne.[2] kafin zamansa sanata, Mark yayi Gwamnan soji a Jihar Niger daga shekarar, 1984 zuwa shekarar, 1986[3][4] kuma ya rike mukamin ministan sadarwan ƙasar Nijeriya.
David Mark | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2015 ← Ken Nnamani - Bukola Saraki →
3 ga Yuni, 1999 - 9 ga Yuni, 2019 ← Ameh Ebute - Abba Moro → District: Benue South
ga Janairu, 1984 - 1986 ← Awwal Ibrahim - Aisha Pamela Sadauki →
1984 - 1986 | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Zungeru, 8 ga Afirilu, 1948 (76 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | Jami'ar Tsaron Nijeriya | ||||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||
Digiri | Janar | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Kiristanci | ||||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ cite web |url=http://www.nassnig.org/senate/Personal%20data/Mark/Home.htm |archive-url=https://web.archive.org/web/20070619024630/http://www.nassnig.org/senate/Personal%20data/Mark/Home.htm |dead-url=yes |archive-date=2007-06-19 |title=Senator David Mark |accessdate=2007-11-03 |work= |publisher=National Assembly of Nigeria |df=
- ↑ cite news |first=Ismail |last=Omipidan |title=Mark’s landmark days in office |url=http://www.sunnewsonline.com/webpages/features/powergame/2007/sept/02/powergame-02-09-2007-002.htm |work=The Sun News On-line |publisher=The Sun Publishing |date=2007-09-02 |accessdate=2007-11-03 |deadurl=yes |archiveurl=https://web.archive.org/web/20071016192955/http://sunnewsonline.com/webpages/features/powergame/2007/sept/02/powergame-02-09-2007-002.htm |archivedate=2007-10-16 |df=
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedna
- ↑ cite web|title=Biography of David Mark|url=http://www.nigerianbiography.com/2015/12/biography-of-david-mark.html%7Cwebsite=Nigerian Biography|accessdate=21 September 2017}}