Gwer ta Yamma daya ce daga cikin kananan hukumomin jihar Benue dake a shiyar tsakiyar Nijeriya.

Gwer ta Yamma

Wuri
Map
 7°36′N 8°12′E / 7.6°N 8.2°E / 7.6; 8.2
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaBenue
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,094 km²
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.