Dankali
Dankali da Turanci sweet potato da sunan gona kuma (Ipomoea batatas). Dankali a kan yi masa lakabi da dankalin Hausa kuma ana amfani da shi ta hanyoyi da dama. A kan dafa dankali a ci shi haka nan. Kuma a kan soya shi. Amma dai an fi amfani da shi wajen yin mandako kuma a kan yi amfani da shi wajen yin kunun zaƙi. Yadda ake yin mandako shi ne a kan dafa dankalin sai a bare shi. Bayan an bare sai a hada shi da garin kuli-kuli.[1][2][3]
Dankali | |
---|---|
![]() | |
Conservation status | |
![]() Data Deficient (en) ![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Solanales (en) ![]() |
Dangi | Convolvulaceae (en) ![]() |
Tribe | Ipomoeeae (en) ![]() |
Genus | Ipomoea (en) ![]() |
jinsi | Ipomoea batatas Lamarck, 1793
|
General information | |
Tsatso |
Saccharum Granorum (en) ![]() ![]() |
Duba kumaGyara
ManazartaGyara
- ↑ "Yadda ake girki".
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-11-26. Retrieved 2020-12-27.
- ↑ "Karanta Jerin Abinci Hausawa Kafin Zuwan Shinkafa 'Yar Kasashen Waje". Muryar Hausa. 8 October 2019. Retrieved 20 February 2023.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.