Shanu, namiji:Sa, tamace: Saniya, ƙarami:ɗan maraƙi, babba:Bijimi, kalman shanu kuma shine gama-garin jinsi, dabbace mai Ƙafafuwa guda huɗu 4, mutane suna amfani da dabban domin ayyukan gona, kamar huɗa, bajiya, da kuma daukan kaya, kuma suna samun nama, taki, madara da kuma magani daga jikin dabban. Shanu dabbace wacce mahauta suke yawan safaranta saboda tana daga cikin dabbobi da akafi yawan cin namanta a duniya, akan sarrafa naman ta wajen girke girke daban daban, naman shanu tana daga cikin nama masu daɗi da kuma gina jiki.

Saniya
organisms known by a particular common name (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na livestock (en) Fassara da Shanu
This taxon is source of (en) Fassara fata
saniya na kwance
fulani na kiwon shanu
Akan sarrafa nonon da ake tatsa ajikin shanun ta hanyoyi daban daban kamar su yogot da sauran su, sannan akan sha nonon shanun da fura ko kuma danbu, akan sha wasu magunguna na gargajiya da nonon shanun.

Tarihi Gyara

Aiki Gyara

Kiwo Gyara

Sifiri Gyara

Amfani Gyara

Dabbace wacce ake tatsan madara a hantsan ta.

Nau'i Gyara

Noma Gyara

Ana amfani da shanu a gonaki domin yin huɗa.

Wasanni Gyara

 
Tseren Shanu kenan a wani gari mai suna Pacu-Jawi dake cikin yammacin ƙasar Indonesiya, ana yin tseren ne a cikin taɓo

Ana amfani da shanu wajen yin wasannin gargajiya, kaman hawan kaho, tsere da dai sauransu.

Hoto Gyara

Manazarta Gyara