Sudan ta Kudu
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Sudan ta Kudu, ko Jamhuriyar Sudan ta Kudu,(da Turanci: Republic of South Sudan) ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka.
Sudan ta Kudu | |||||
---|---|---|---|---|---|
Republic of South Sudan (en) جمهورية جنوب السودان (ar) South Sudan (en) جنوب السودان (ar) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | South Sudan Oyee! (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Justice, Liberty, Prosperity» «Справедливост, свобода, просперитет» «Justiça, Liberdade, Prosperidade» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Juba | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 12,575,714 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 19.52 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Turanci Larabci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Afirka | ||||
Yawan fili | 644,329 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Kinyeti (en) (3,187 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | White Nile (en) (350 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 9 ga Yuli, 2011 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Jamhuriyar Tarayya | ||||
Gangar majalisa | National Legislature of South Sudan (en) | ||||
• President of South Sudan (en) | Salva Kiir Mayardit (9 ga Yuli, 2011) | ||||
• President of South Sudan (en) | Salva Kiir Mayardit | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi | Fam na Sudan ta Kudu | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .ss (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +211 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) | ||||
Lambar ƙasa | SS |
Sudan ta Kudu tana da girman fili kimanin kilomitar, 619,745. Sudan ta Kudu tana da yawan jama'a da suka kai kimanin, 12,230,730, bisa ga jimillar shekara ta, 2016.Sudan,ta Kudu tana da iyaka da Afirka ta Tsakiya,da Ethiopia, da Kenya,da Jamhuriya. dimokuradiyya Kwango, da Sudan kuma da Uganda.Babban birnin Sudan ta Kudu,Juba ne.
Shugaban ƙasar Sudan ta Kudu Salva Kiir Mayardit ne. Mataimakin shugaban ƙasa James Wani Igga ne.
Hotuna
gyara sashe-
Mata a Sudan ta Kudu
-
Barn (luak) near Bor, South Sudan
-
Birnin Juba
-
Sudan ta Kudu
-
Shrine of Nyikang
-
Wau Sudan
-
New Kenya
-
Juba
Manazarta
gyara sashe
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
.