Wallam ko Ouallam gari ne, da ke a yankin Tillabéri, a ƙasar Nijar. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 68 712 ne.

Wallam

Wuri
Map
 14°19′08″N 2°05′13″E / 14.3189°N 2.0869°E / 14.3189; 2.0869
JamhuriyaNijar
Yankin NijarTillabéri
Department of Niger (en) FassaraWallam (sashe)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 68,191 (2012)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 235 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
N24 Sargane Ouallam
US-Niger bas in Quallam