Abzinawa
Abzinawa (Turanci Berber) kabila ce da suke a yankin Kudancin Afrika, musamman ma a kasahen Morocco, Aljeriya, Tunisiya da Nijar, hakanan ana samun su ma a Faransa. Abzinawa Bororo ne kuma masu arzikin filaye. Akasari Abzinawa Musulmai ne.
![]() | |
Jimlar yawan jama'a | |
---|---|
24,000,000 | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Moroko, Aljeriya, Misra, Libya, Mali, Muritaniya, Najeriya, Tunisiya da Yammacin Sahara | |
Kabilu masu alaƙa | |
Ƙabila |