Abalak gari ne, da ke a yankin Tahoua, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Abalak. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 33 882 ne.

Abalak


Wuri
Map
 15°27′41″N 6°17′00″E / 15.4615°N 6.2834°E / 15.4615; 6.2834
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Tahoua
Department of Niger (en) FassaraAbalak (sashe)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 74,719 (2012)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 145 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
balak
wasu iyali a Abalak