Say (gari)
gari kuma yanki na maraya a jamhuriyar Nijar
Say gari ne, da ke a yankin Tillabéri, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Say. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 61 960 ne.
Say | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Tillabéri | |||
Sassan Nijar | Say (sashe) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 58,290 (2012) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Nijar | |||
Altitude (en) | 180 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Bayanai
gyara sasheAkwai tsohuwar kwaleji mai shekaru 40 a Say, makarantarv (Collège d'enseignement secondaire), mai maluma tara da dalibai 675.[1] Archived 2007-09-28 at the Wayback Machine Akwai ma'adanai na karkashin kasa sosai a garin. Sannan akwai hanyar jirgin kasa da ya taso daga kasar Benin zuwa Niamey.
Hotuna
gyara sashe-
Stielers Handatlas 1891 68 Say.
-
wata mata a Say, 1898
-
Mutanen Say, 1898
-
Mutanen Say, 1898
-
Marabouts din Say, 1912