Eritrea (lafazi: /eritereha/) ko Iritiriya[1] ko Jihar Iritiriya (da Tigiriniyanci: ኤርትራ), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Iritiriya tana da yawan fili kimani kilomita arabba'in 117,600. Iritiriya tana da yawan jama'a kimanin 4,954,645, bisa ga jimillar 2016. Iritiriya tana da iyaka da Ethiopia, da Sudan, kuma da Jibuti. Babban birnin Iritiriya, Asmara ne.

Eritrea
دولة إرتريا (ar)
إرتريا (ar)
ኤርትራ (ti)
Flag of Eritrea (en) Emblem of Eritrea (en)
Flag of Eritrea (en) Fassara Emblem of Eritrea (en) Fassara


Take Ertra, Ertra, Ertra (en) Fassara

Suna saboda Red Sea
Wuri
Map
 15°29′00″N 38°15′00″E / 15.48333°N 38.25°E / 15.48333; 38.25

Babban birni Asmara
Yawan mutane
Faɗi 3,497,000 (2019)
• Yawan mutane 29.74 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Tigrinya (en) Fassara (de facto (en) Fassara)
Larabci (de facto (en) Fassara)
Turanci (de facto (en) Fassara)
Labarin ƙasa
Bangare na Gabashin Afirka
Yawan fili 117,600 km²
Wuri mafi tsayi Emba Soira (en) Fassara (3,018 m)
Wuri mafi ƙasa Lake Kulul (en) Fassara (−75 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 24 Mayu 1993
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• President of Eritrea (en) Fassara Isaias Afwerki (1993)
• President of Eritrea (en) Fassara Isaias Afwerki
Ikonomi
Kuɗi Nakfa na Eritrea
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .er (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +291
Lambar taimakon gaggawa 114 (en) Fassara, 113 (en) Fassara da 116 (en) Fassara
Lambar ƙasa ER
Wasu abun

Yanar gizo shabait.com…
Asmara panorama, Eritrea
Taswirar Iritiriya.
Tutar Iritiriya.
ranar samun yancin kai a kasar Eritrea
mutanen kasar Eritrea a bukukuwan al'ada na murna
Shugaban kasar mai ci

Shugaban kasar Iritiriya Isaias Afwerki (lafazi: /isayas afwereki/) ne.

Iritiriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1993, daga Ethiopia.

kudin kasar Eritrea

Manazarta gyara sashe

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe