Tillabéri (gari)
birni a Nijar
Tillabéri (var. Tillabéry) gari ne a arewa maso yammacin ƙasar Jamhuriyar Nijar. Yana da nisan kilomita 11 daga babban birnin kasar wato Niamey akan Kogin Neja.[1] Gari ne mai matukar mahimmanci a fannin kasuwanci a kasar ta Nijar kuma cibiyar tafiyar da Gwamnatin Tillabéri (yanki) da kuma Tillabéri (sashe). Bisa ga kidayar 2001 garin nada yawan mutane sama da 16000.[2]
Tillabéri | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Tillabéri | |||
Sassan Nijar | Tillabéri | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 51,439 (2011) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Nijar | |||
Altitude (en) | 215 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Yanayin Muhalli
gyara sasheTillabéri na da yanayi na zafi sosai.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Tillaberi, Niger Page. Falling Rain Genomics, Inc. 1996-2004
- ↑ Niger: largest cities and towns and statistics of their population Archived 2011-05-22 at the Wayback Machine. World Gazetteer.
- ↑ "Tillabery Climate Normals". National Oceanic and Atmospheric Administration. Retrieved April 9, 2016.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Decalo, Samuel (1997). Historical Dictionary of the Niger (3rd ed.). Boston & Folkestone: Scarecrow Press. ISBN 0-8108-3136-8.
- Geels, Jolijn (2006). Niger. Chalfont St Peter, Bucks / Guilford, CT: Bradt UK / Globe Pequot Press. ISBN 978-1-84162-152-4.