Birni-N'Konni (ko kuma Birnin-Konni ko a takaice Konni/Bkonni) Birni ne a kasar Nijar wanda ke a iyakar kasar da Najeriya. Birni ne mai matukar muhimmancin gaske ga al'ummar yankin wajen harkar kasuwanci.

Birnin-Konni


Wuri
Map
 13°47′28″N 5°15′03″E / 13.7911°N 5.2508°E / 13.7911; 5.2508
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Tahoua
Department of Niger (en) FassaraBirnin-Konni (sashe)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 63,169 (2012)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 270 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Konni
Stielers Handatlas 1891 68 Konni

Alƙaluma gyara sashe

A kidayar 2001 Birnin-Konni nada yawan jama'ar da suka kai kimanin 44,663. Birin kuma yana daga cikin cibiyoyin Hausawa tun kafin zuwan turawa. Asalin sunan garin daga kalmar Hausa ne sannan dayawan Hausawa Mazauna garin da nakusa dashi kan kira garin da sunan Birni[1]

Manazarta gyara sashe

Br konni mouna datarihi

  1. E. P. Stebbing. The Encroaching Sahara: The Threat to the West African Colonies. The Geographical Journal, Vol. 85, No. 6 (Jun. 1935), pp. 506–519