Jamhuriyar Zambiya
Flag of Zambia.svg Coat of arms of Zambia.svg
LocationZambia.png
Harsunan kasa Turanci, Nyanjanci, Bembanci
baban birne Lusaka
shugaban kasa Edgar Lungu
fadin kasa 752,618 km2
yawan mutane kasar 16,591,390 (2016)
wurin zaman mutane 26 h./km2
samun inci kasa daga Zimbabwe

24 Oktoba 1964
kudin kasa kwacha
kudin da yake shiga kasa a shekara 23.137 miliyoni dollar na Tarayyar Amurka
kudin da kuwane mutun yake samu a shekara 1,342 dollar na Tarayyar Amurka
banbancin lukaci +2UTC
rane +2UTC
ISO-3166 (Yanar gizo) .ZM
lambar wayar taraho ta kasa da kasa 260

Zambiya ko Jamhuriyar Zambiya (da Turanci: Republic of Zambia), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Zambiya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 752,618. Zambiya tana da yawan jama'a kimanin 16,591,390, bisa ga jimillar 2016. Zambiya tana da iyaka da Tanzaniya, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Angola, Zimbabwe, Malawi, Namibiya kuma da Mozambik. Babban birnin Zambiya, Lusaka ce. Shugaban kasar Zambiya Edgar Lungu ne daga shekarar 2015. Mataimakin shugaban kasar Inonge Wina ce daga 2015.

Zambiya

TarihiGyara

 
wasu tsaffin gine gine masu tarihi a zambiya

MulkiGyara

ArzikiGyara

 
Kasuwanci a zambiya
 
kasuwannin zambiya

WasanniGyara

Fannin tsarotsaroGyara

 
Ginin Manjo a zambia

Kimiya da FasahaGyara

SifiriGyara

 
hanyoyin mota
 
hanyoyin mota a zambiya

Sifirin Jirgin SamaGyara

Sifirin Jirgin KasaGyara

Al'aduGyara

 
al'adu a zambia

MutaneGyara

YarukaGyara

AbinciGyara

TufafiGyara

IlimiGyara

AddinaiGyara

MusulunciGyara

KiristanciGyara

HotunaGyara

ManazartaGyara

Zambiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1964, daga Kasar Birtaniya.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe