eSwatini
eSwatini ko Swaziland bayan 2018 (da Swati: Umbuso we Swatini; da Turanci: Kingdom of eSwatini) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Umbuso weSwatini (ss) | |||||
|
|||||
| |||||
Take |
Nkulunkulu Mnikati wetibusiso temaSwati (en) ![]() | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Siyinqaba» «We are a fortress» «Ние сме укреплението» «A royal experience» «Մենք ամրոց ենք» «Wir sind die Festung» «Som la fortalesa» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni |
Lobamba (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,160,164 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 66.81 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Turanci Swazi (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Kudancin Afirka | ||||
Yawan fili | 17,364 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Emlembe (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Maputo River (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
British Swaziland (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 6 Satumba 1968 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
absolute monarchy (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Parliament of Eswatini (en) ![]() | ||||
• King of Eswatini (en) ![]() |
Mswati III (en) ![]() | ||||
• Prime Minister of Eswatini (en) ![]() |
Russell Dlamini (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 4,748,702,401 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Swazi lilangeni | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo |
.sz (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +268 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
999 (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | SZ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.sz |


eSwatini tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 17,364. eSwatini tana da yawan jama'a kimanin 1,093,238, bisa ga jimillar 2017. eSwatini tana da iyaka da Afirka ta Kudu, da kuma Mozambik. Babban birnin eSwatini shine Mbabane.
Sarkin (Ngwenyama) eSwatini Mswati III ne. Ndlovukati (uwar sarkin) Ntfombi ce. Firaministan ƙasar Cleopas Dlamini ne.


Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.