Shahrarrun Hausawa
Wannan jeri ne na mutanan Hausawa, jerin ya kuma kunshi wadanda suka shahara ne tun a bangaren ilimin addini, ma'ana sanannu ne a ƙasar hausa.
Masana Ilimin Musulunci
gyara sashe- Sheikh Ibrahim Khaleel
- Ahmad Abubakar Gumi
- Dahiru Usman Bauchi
- Isa Ali Pantami
- Ibrahim Zakzaky
- Ja'afar Mahmud Adam
- Kabiru Gombe
- Muhammad Auwal Albani Zaria
- Sani Yahaya Jingir
- Abubakar Gumi
- Alaramma Ahmad Sulaiman
- Aminu Ibrahim Daurawa
- Qaribullah Nasiru Kabara
- Ibrahim Ahmad Maqari
- Atiku Sanka
- Ahmad Tijjani Zango Bare-Bari
- Umar Sani Fagge
- Dr Sani Umar Rijiyar Lemu
Sarakuna
gyara sasheMasana ilmin zamani
gyara sashe'Yan Kasuwa
gyara sashe- Zaynab Alkali
- Abdulbaqi Jari
- Fauziyya D Sulaiman
- Hauwa Ali
- Abubakar Imam
- Sharifa Ibrahim Zarma
- Aliyu Kamal
- Danladi Zakariyya Haruna
- Auwalu Salisu Ringim
- Rahama Abdulmajid
- Zahra,u Baba Yakasai
- Shafi,U Dauda Giwa
- Zuwaira gire
'Yan Jarida
gyara sashe- Mallam Usman Usman
- Jamilah Tangaza
- Nasiru Salisu Zango
- Ahmed Abba Abdullahi
- Aminu Abdulkadir
- Ibrahim Mijinyawa
- Sulaiman Ibrahim Katsina
- Elhadji Diori Coulibaly
- Imam Saleh
- Aisha Sharif Baffa
- Auwal Ahmad Janyau
- Badariya Tijjani Kalarawi
- Bilkisu Babangida
- Halima Umar Saleh
- Haruna Shehu Tangaza
- Haruna Ibrahim Kakangi
- Raliya Zubairu
- Sani Aliyu
- Umayma Sani Abdulmumin
- Umar Rayyan
- Yusuf Ibrahim Yakasai
- Khalifa Shehu Dokaji
- Umar Shehu Elleman
- Ahmad Idi Sumaila
- Abdurrahman Nuraini
- Umar Sa'id Tudun Wada
- Ahmad Garzali Yakubu
Masana shari'a
gyara sasheGidan Soja
gyara sasheMawaƙa
gyara sashe- Ali jita
- Hamisu breaker
- Nura m Inuwa
- Umar M Shariff
- Ado isa gwanja
- Aminu ladan Aka
- Hussaini Danko
- Isah ayagi
- Auta waziri
- Alhaji Mamman Shata
- Dan Maraya Jos
- Dan Anace
- Garba Supa
- Aliyu Dandawo
- Sani Aliyu Dandawo
- Ibrahim Narambada
- Mahammadu Dahiru - Makaho
- Salihu Jan kiɗi
- Kurna Maradun
- Musa Ɗan Ƙwairo Maradun
- Mamman Sarkin Taushin Katsina
- Illan Kalgo
- Sa'idu Faru
- Ahmadu Ɗan Matawalle
- Mu'azu Ɗan Alalo
- Gawo Filinge
- Ɗan Giwa Zuru
- Garbaliyo Mai Goge
- Audu Karen Gusau
- Audu Wazirin Ɗan Duna
- Adamu Ɗan Maraya Jos
- Ibrahim Ɗan Mani
- Mammalo Shata
- Muhammadu Ganga-ganga
- Uwaliya Mai Amada
- Uwani Zakirai
- Barmani Coge
- Assha Fallatiyya
- Kaka Dawa
- Huruna Uji Hadeja
- Sabo Sayasaya
- Hasan Wayam
- Daɓalo Sarkin Taushin Sarkin Kano
- Sani Mai Bango
- Sani Sabulu Kanowa
- Sani Ɗan Indo
- Ali Mai Mandula
- Shehu Ajilo Ɗanguzuri
- Shana Ɗan Kama
- Rabo Hausawa Makaɗin Maza na Sale
- Gambu Makaɗin Maza
- Hamisu Sarkin Kiɗi
- Adhama mai Kidan Gangi
- Shafi'u Mai Gangi
- Musa Ɗan Ba'u
- Ibrahim Jikan Mujaddadi
- Sale Gambara
- Musa Dan Goma
- Ibrahim Na Habu
- Musa Gumel mai Gurmi
- Surajo Mai Asharalle
- Audu Karakara
- Usman Muhammad Rabiu A.D.
Na Zamani
gyara sasheƳan Siyasa
gyara sashe- Abubakar Tafawa Balewa
- Ahmadu Bello Sardauna
- Maitama Sule
- Abba Kabir Yusuf
- Alhaji Isa Kaita
- Yakubu Dogara
- Aminu Tambuwal
- Hadiza Bala Usman
- Kabir Tukur Ibrahim
- Mahamadou Issoufou
- Muhammadu Buhari
- Mustapha Baba Shehuri
- Rabiu Kwankwaso
- Umar Ganduje
- Namadi Sambo
- Umaru Dikko
- Sule Lamido
- Nasir Ahmed El-rufa'i
- Ibrahim Shekarau
- Aminu Kano
- Bello Matawalle
- Aminu Masari
'Yan sanda
gyara sasheJaruman fina-finai
gyara sashe'Yan Ƙwallon Ƙafa
gyara sasheManazarta
gyara sashe- http://www.gumel.com/hausa/wakoki/wakoki.htm
- https://en.wikipedia.org/wiki/Sheikh_Ibrahim_Khaleel
- https://en.wikipedia.org/wiki/Bayero_University_Kano
- https://ha.wikipedia.org/wiki/Aminu_Daurawa
- https://en.wikipedia.org/wiki/Tanko_Muhammad
- https://ha.wikipedia.org/wiki/Fauziyya_D_Sulaiman
- https://ha.wikipedia.org/wiki/Mallam_Usman_Usman[permanent dead link]
- https://www.bbc.com/hausa/game-da-mu-37377088