Sani Aliyu Dandawo Ya Kuma kasance mawakin Hausa ne, na gargajiya. Shahararre ne a fanin waka, An haife shi a Argungu da ke jihar Kebbi.

Rayuwar farko gyara sashe

An haifa Sani Aliyu Dandawo a kasar jihar Sokoto, a Najeriya.

Manazarta gyara sashe