Ɗan Maraya Jos

Hausa traditional musician
(an turo daga Dan Maraya)

Ɗan Maraya Jos yana ɗaya daga cikin fitattun mawaƙa a ƙasar hausa.[1].

Ɗan Maraya Jos
Rayuwa
Haihuwa Jos, 1946
ƙasa Najeriya
Mutuwa 20 ga Yuni, 2015
Sana'a
Sana'a mawaƙi

An kuma haifi Adamu Dan Maraya a shekarar alif dari tara da arba'in da shida 1946 a garin Bukur da ke cikin jihar Plateau. Bayan rasuwar uwayensa, aka fara kiransa Dan Maraya (an orphan) watau Wanda mahaifinsa ya rasu. [2][3] Da na kumshe da labaru a kan waƙoƙi ɗan rayuwar ɗan Maraya Jos, ɗan Maraya ya kuma yi suna kwarai a arewacin Najeriya, Nijer, Gana da Kamaru. Yawancin waƙoƙin ɗan Maraya suna bayani ne a kan al'amurra na yau da kullum da ke fuskantar mutane a ƙasar Hausa.Ya mutu ran asabar 20 ga watan June shekara ta 2015.[4]

Kaɗan daga cikin waƙoƙinsa su ne:

s/n WaƘoƘi
1 Auren Dole
2 Gangar Ciki
3 ɗan Adam
  1. Talakawa
  2. Mai Akwai Da Babu
  3. Waƙar Sana'a
  4. Gangar Malamai
  5. Siyasa
  6. Haƙuri
  7. Malalaci
  8. Duniya
  9. Ina Ruwan Wani
  10. Isahara
  11. Waƙar Aure
  12. Bob Guy
  • Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. ISBN 978-1-4744-6829-9. OCLC 648578425.
  • The Sokoto Caliphate : history and legacies, 1804-2004. Bobboyi, H., Yakubu, Mahmood. (1st ed ed.). Kaduna, Nigeria: Arewa House. 2006. ISBN 978-135-166-7. OCLC 156890366.
  • Smaldone, Joseph P. (1977). Warfare in the Sokoto Caliphate : historical and sociological perspectivesISBN0-521-21069-0OCLC2371710

Manazarta

gyara sashe
  1. Furniss,Graham (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa.p.10
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2009-02-14. Retrieved 2009-08-16.
  3. http://www.gumel.com/hausa/wakoki/wakoki.htm
  4. Sotubo, 'Jola. "Dan Maraya Jos: Hausa music legend dies at 69". Retrieved 26 October 2018.[permanent dead link]