Bello Muhammad Matawalle (An haife shi a 12 ga watan Febrairu, shekarar 1969) Kuma gomna ne a Jihar Zamfara State, Nigeria. Kuma ya lashe zaban ne a karkashin Peoples Democratic Party (PDP).[1][2][3][4][5]

Simpleicons Interface user-outline.svg Bello Matawalle
Bello matawalle.jpg
gwamnan jihar Zamfara

29 Mayu 2019 -
Abdul'aziz Abubakar Yari
Rayuwa
Cikakken suna Bello Muhammed Matawalle
Haihuwa Maradun, 12 ga Faburairu, 1969 (52 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Fillanci
Karatu
Makaranta Yaba College of Technology (en) Fassara
Thames Valley University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da mai koyarwa
Wurin aiki Zamfara
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Bello Matawalle

ManazartaGyara

  1. "Jubilation in Zamfara as Supreme Court nullifies APC candidates' elections". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2019-05-25. Retrieved 2019-06-01.
  2. "Biography of Mr Bello Matawalle (Zamfara State Governor) | Noisemakers". Latest Nigeria news Today (in Turanci). 2019-05-25. Retrieved 2019-06-01.
  3. Odunsi, Wale (2019-05-27). "Zamfara: INEC confirms withdrawing 64 certificates of return, to retrieve more". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2019-06-01.
  4. Iroanusi, QueenEsther (2019-05-24). "PROFILE: Bello Matawalle: PDP candidate who lost election but could be Zamfara governor" (in Turanci). Retrieved 2019-06-01.
  5. "Profile of Zamfara Governor-elect, Hon Bello Matawalle". Desert Herald Newspaper (in Turanci). 2019-05-24. Retrieved 2019-06-01.