Kasuwa (wuri)
Kasuwa, ko wurin kasuwanci, wani wuri ne da mutane kan hadu lokaci bayan lokaci domin harkokin saye da sayarwa na kayayyakin bukatu, dabbobi, da wasu kayayyaki.[1] A bangarorin duniya daban-daban, wurin cin kasuwa anakiransa da souk (da larabci), bazaar (a Harshen Farsi), a tsaye mercado (Spaniyanci), ko mai yawo tianguis (Mexico), ko palengke (Philippines). Wasu kasuwanni na gudanar da harkokinsu a kullun ne, shiyasa ake masu lakabi da permanent wanda wasu kuma ake gudanar dasu sau daya a mako ko kuma a wasu yankwanaki a makon ko a lokutan shagulgula, kuma ana kiransu da periodic markets. The form that a market adopts is depends on its locality's population, culture, ambient and geographic conditions. The term market covers many types of trading, as market squares, market halls and food halls, and their different varieties. Due to this, marketplaces can be situated both outdoors and indoors.
kasuwa | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | retail environment (en) |
Suna a Kana | いちば |
Karatun ta | ikonomi da interaction science (en) |
Manifestation of (en) | market (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "market". OxfordDictionaries.com. Oxford: Oxford University Press. Archived from the original on 30 April 2013. Retrieved 26 May 2016.