Soja jam'i na Sojoji ko Sojawa sune masu yaki a karkashin wata kasa ko shugaba .

Wikidata.svgSoja
military specialism (en) Fassara da position (en) Fassara
Bundeswehr G36.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na soja
Suna saboda pay (en) Fassara
NATO code for grade (en) Fassara OR-1 (en) Fassara
Patron saint (en) Fassara Saint Barbara (en) Fassara, Saint George (en) Fassara da Ignatius of Loyola (en) Fassara
Ayarin sojojin Rasha


Sojan Amurika.
Sojan Mexico.
Sojojin Najeriya a yayin fafatawa da yayan kungiyar Boko Haram a dajin Sambisa

Asalin kalmar Soja tazo ne daga kalmar Turanci ta Soldier. Bisa ga yanayin furucin ne kuma sai Hausawa suke furtawa da soja. Sannan a Turanci ma an aro tane daga tsohuwar kalmar Farasanci ta soudeer ko soudeour, hakanan kalmar ma tana kama da kalmar Medieval ta soldarius, ma'ana "Soja".