Aminu Ibrahim Daurawa
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, (An haife shi a ranar 1 ga watan Janairu a shekara ta alif 1969, a gida mai lamba 39 Unguwar Mazugal, a ƙaramar hukumar Dala, da ke jihar Kano, Najeriya.[1][2] Babban Malamin addinin musulunci ne da ke jihar Kano a Najeriya kuma yana gudanar da karatuttukansa a duk fadin ƙasar. Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa shugaban hukumar Hisba ne dake jahar Kano a ƙaramar hukumar Ungogo. Yana bada karatu a gidan rediyo mai taken tambaya mabudin ilimi wanda Alh. Sani kwangila Yakasai ya kan ɗauki nauyin shi.[3][4][5][6][7][8][9]
Aminu Ibrahim Daurawa | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1969 (54/55 shekaru) |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Bayero |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Mabiya Sunnah |
Farkon Rayuwa da Ilimi
gyara sasheAn haifi Malam Aminu Daurawa a ranar (1 ga watan Janairu, a shekara ta alif 1969) ana kiransa da suna Ibrahim ɗan Muhammad ɗan Bilal a gidan Sheikh Ibrahim Muhammad Bilal wanda aka fi sani da Mai Tafsiri da mahaifiyarsa mai suna, Hajiya Sa'adatu Al-Mustapha a gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Unguwar Fagge a Jihar Kano.[10] Mahaifinsa malamin addinin musulunci ne kuma yana sana'ar dinki, yakan koyar da maraice (yamma), kuma yana bada tafsirin Alqur'ani mai girma a duk ranar Litinin da Alhamis a Unguwar Fagge kusa da Tashar Kuka, Bayan ya dawo daga shagonsa na dinki. Mahaifiyarsa kuma daga Bachirawa take, da ke ƙaramar hukumar Ungoggo a Jihar Kano.[11]
Ilimi
gyara sasheSaboda ya taso a gidan ilimi, an turashi makaranta da wuri wanda hakan ya bashi daman haddace Al-Qur'ani da kananun shekarunsa, lokacin yana ɗan shekara 14 kacal. Har wayau, Daurawa ya yi karatunsa na zamani wato firamare da sakandare a jihar kano.
Bayan kammala karatunsa na firamare da sakandare, Sheikh Daurawa ya kuma ci gaba da neman ilimi, domin faɗaɗa karatunsa na addini, a wajen wasu manyan mashahuran malamai na Kano.[12][13][14][15][16][17]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Mal.Aminu Ibrahim Daurawa". www.facebook.com. Retrieved 13 May 2021.
- ↑ Shibayan, Dyepkazah (24 February 2017). "Cleric to Sanusi: Your proposal on polygamy will violate the Quran". The cable.ng. Retrieved 25 February 2022.
- ↑ "We never Married Ese To Yunusa"- Sheik Aminu Daurawa, Hisbah Boss" (in English). icirnigeria.org. 11 March 2016. Retrieved 17 February 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)[permanent dead link]
- ↑ I Garba, Lubabatu (28 March 2013). "Nigeria: Another 1000 Women for Kano Mass Wedding" (in English). allafrica.com. Retrieved 17 February 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Akinkuotu, Eneola (27 November 2020). "Hisbah bars radio station from saying 'Black Friday'" (in English). punch.com. Retrieved 17 February 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Sheikh Daurawa resigns as Chairman Kano Hisbah Board". sunnewsonlin.com. 11 May 2019. Retrieved 19 February 2022.
- ↑ "NEWSTop Kano State Government Officials Quit" (in English). desert herald.com. 11 May 2019. Archived from the original on 19 February 2022. Retrieved 19 February 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Rasheed, Abdul Rahman (19 October 2021). "Auran matar aure, tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Kano". legit.hausa.ng. Retrieved 19 February 2022.
- ↑ Abdullahi Umar, Abubakar (4 October 2021). "Auren 'Wuf' ba shi da wata illa a Musulunci – Sheik Daurawa". Hausa.dailytrust.com. Archived from the original on 19 February 2022. Retrieved 19 February 2022.
- ↑ peoplepill.com. "About Aminu Ibrahim Daurawa: (1969-) | Biography, Facts, Career, Wiki, Life" Check
|url=
value (help). peoplepill.com. Retrieved 21 May 2021. - ↑ "Na gano matsaloli 61 da ke jawo mace-macen aure - Sheikh Daurawa". BBC News Hausa (in Hausa). 30 October 2020. Retrieved 21 May 2021.
- ↑ "Ku san Malamanku: Tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa". BBC Hausa. 30 October 2020. Retrieved 17 February 2022.
- ↑ Rasheed, Abdul Rahman (7 October 2021). "Yin lalata kafin aure da kuma aure bayan lalata, Sheikh Aminu Daurawa". legit.hausa.ng. Retrieved 17 February 2022.
- ↑ "Eight Categories Of Unmarried Women In Kano – Sheikh Daurawa" (in English). daily trust.com. 11 March 2017. Retrieved 17 February 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Sheikh Aminu Daurawa: Abin da ya sa na ƙirƙiri manhajar hada aure da ilmantar da ma'aurata". BBC Hausa. 25 October 2021. Retrieved 19 February 2022.
- ↑ Ngbokai, Richard (21 February 2019). "Why I Visited Kwankwaso —Sheikh Daurawa" (in English). daily trust.com. Retrieved 19 February 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Usman, Mustapha (15 February 2019). "Sheikh Daurawa leads 100 Imams, sect leaders to pay solidarity visit to Kwankwaso over comment on 'bearded, unscrupulous clerics'" (in English). daily Iberian.com. Archived from the original on 19 February 2022. Retrieved 19 February 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)