Garba Hussaini an haife shi a ranar 02 ga watan, Aprilu shekara ta 2000, a jihar jigawa.Shahararren Dan gwagwar maya ne Kuma marubucin tarishi ne a Najeriya. A watan Desamba shekara ta 2018, tshohun sarkin Dutse nuhu mohammadu sunusi ya nada shi a matsayin Dan masanin birnin kudu.

Manazarta

gyara sashe