Amadou Moutari
Tidjani Amadou Moutari Kalala (an haife shi a 19 ga watan Janairun shekarar 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijar ne da ke taka leda a ƙungiyar Budapest Honvéd ta Hungary, a matsayin ɗan wasan tsakiya .
Amadou Moutari | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Arlit (gari), 19 ga Janairu, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Nijar | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 20 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 170 cm |
Tashe a kungiya
gyara sasheHaifaffen birnin Arlit, Moutari ya fara taka leda da tashen sa na farko a Nijar da Faransa da kungiyoyin Akokana da Le Mans B.
A watan Janairun shekarar 2014, Moutari ya sanya hannu a kan kwantaragi da kungiyar Metalurh Donetsk a gasar Firimiya ta Ukraine, don haka ya zama dan Nijar na farko da ya fara wasa a wannan gasar.
A watan Yulin shekarar 2014, Moutari ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru hudu tare da kulob din Anzhi Makhachkala na Rasha .
A ranar 25 ga watan Janairu shekarar 2017, Moutari ya sanya hannu kan kwantiragi tare da kulob din Ferencváros na Hungary.
A ranar 13 ga watan Fabrairun shekarar 2019, Moutari ya sanya hannu kan kwantiragi tare da kungiyar Mezőkövesd ta Hungary.
A ranar 29 ga watan Mayu shekarar 2019, Moutari ya sanya hannu kan kwantiragi tare da kulob din Hungary na Budapest Honvéd .
Tashe a duniya
gyara sasheYa fara buga wa kasarsa ttamaula a Nijar a shekara ta 2012, kuma yayin fafatawa a Gasar cin Kofin Kasashen Afirka ta shekarar 2012 ya karye a kafarsa a wasan da Gabon .
Kididdigar tashe
gyara sasheA duniya
gyara sasheKungiyar kwallon kafa ta Nijer | Shekara | Ayyuka | Goals |
---|---|---|---|
2012 | 4 | 0 | |
2013 | 1 | 0 | |
2014 | 4 | 0 | |
2015 | 8 | 0 | |
2016 | 2 | 0 | |
2019 | 1 | 1 | |
Jimla | 20 | 1 |
Kwallayen sa a gasoshin duniya
gyara sashe- Jayen Neja da aka jera a farko, rukunin maki ya nuna maki bayan kowace kwallon Moutari.
A'a | Kwanan wata | Wuri | Hoto | Kishiya | Ci | Sakamakon | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|---|
1 | 23 Maris 2019 | Stade Général Seyni Kountché, Niamey, Nijar | 20 | link=|border Masar | 1–1 | 1–1 | Wasan neman cancantar buga gasar cin kofin Afirka na 2019 |